iqna

IQNA

gwamnatin kasar
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman taro domin duba halin da ake ciki a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486626    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa ta sanar da daukar matakin rufe wasu masallatai guda tara na musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485559    Ranar Watsawa : 2021/01/16

Tehran (IQNA) Cin zarafin da tashar MBC mallakin gwamnatin Saudiyya da ke watsa shirinta daga Dubai UAE, ta yi wa shahid Abu Mahdi Al-muhandis ya fusata al’ummar kasar Iraki matuka.
Lambar Labari: 3484806    Ranar Watsawa : 2020/05/16

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Sudan ya rusa gwamnatin kasar , tare da kafa dokar ta baci a dukkanin fadin kasar.
Lambar Labari: 3483399    Ranar Watsawa : 2019/02/23

Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya bayyana cewa, an ba su shawara da su kulla alaka da Isra'ila domin lamurran kasar Sudan su kyautata.
Lambar Labari: 3483286    Ranar Watsawa : 2019/01/05

A zaman shekara-shekara na kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ake kammalawa yau, kasashe da dama sun nuna damuwa kan cin zarafin 'yan adam da mahukuntan Bahrain ke yi.
Lambar Labari: 3483002    Ranar Watsawa : 2018/09/21

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Amurka suna yin amfani da wani tsari ta hanyar yanar gizo wajen yin leken asiri a kan musulmi.
Lambar Labari: 3482377    Ranar Watsawa : 2018/02/08

Bangaren kasa da kasa, jami'an 'yan sanda sun ce suna bincike kan wata matasiya musulma ta fuskanci cin zarafi a cikin birnin Toronto na Canada.
Lambar Labari: 3482295    Ranar Watsawa : 2018/01/13